Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Gombe

Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Gombe wacce aka fi sani da GSUST jami’a ce mai zaman kanta wacce aka kafa ta a shekarar 2017.[1] Tana cikin Kumo, Jihar Gombe a Najeriya.[2][3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Tarihi gyara sashe

Tsari da kwasa-kwasai gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.premiumtimesng.com/regional/nnorth-east/488855-gombe-converts-abandoned-college-to-university-campus.html
  2. https://www.4icu.org/reviews/17741.htm
  3. https://www.premiumtimesng.com/regional/nnorth-east/247385-nuc-approves-gombe-state-university-of-science-and-technology.html