ANYASI, James Ikechukwu (an haife shi a 6 ga watan Maris 1924) a Idumuje-Unor, Bendel State, Nigeria, shahararran Sarki na gargajiya.

Yana da mata da yaya Mata uku da yaya Maza biyu.

Karatu da aiki

gyara sashe

Trinity School, Kafanchan, shugaban Idumuje Clan's Development Committee, tsohon patron, Idumuje Branch, Action Group Party of Nigeria[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)