Masallacin Juma'a na Shingani (Jamacaha Shingani a Somali) ance yana daya daga cikin tsaffin masallatai a Mogadishu da Afirka. A tarihi, Jamacaha Shingani shine mafi mahimmin gini a cikin yankin tarihi na Shingani.[1]

Jama'a Shingani, Shingani
Wuri
Map
 2°02′00″N 45°20′30″E / 2.0333°N 45.3416°E / 2.0333; 45.3416

Manazarta gyara sashe

  1. Adam, Anita. "Benadiri People of Somalia with Particular Reference to the Reer Hamar of Mogadishu": 146. Cite journal requires |journal= (help)