Jakka
Jaka ko jakka ko jikka wata abace wacce ake amfani ita wajen saka abubuwan amfani, domin rage kaya ko yawan kaya. Jaka nada nu'uka dayawan gaske. Akwai nabaya, na hannu, na hannu babba DA karama, na tafiya, na maza, na Mata, na na'ura mai kwakwalwa(computer).
Yanda ake haɗata
gyara sasheAnayin jakka da abubuwa dayawa Ada mutane sunayinta da fatan dabbobin wanda tafi kowacce jakka dadewa Ada da yanzu, ayanzu anfi amfani da yadi da sauransu wasunsu. akan sawo su dagak asar turai<r f> https://sewguide.com/types-of-bags/</ref>
Ire-iren Jakokkuna
gyara sashe- Jakkar matafiya
- Jakkar mata ta hannu
- Jakka karama ta saka Kudi
- Jakkar makaranta
- Jakkar saka na'ura maikawakalwa (Computer)
- Jakkar saka kayan sawa. da sauransu.