Jahilya
Jahilya fim ne wanda aka shirya shi a shekarar 2018 na ƙasar Morocco wanda Hicham Lasri ya bada umarni kuma ya shirya. Fim ɗin ya haɗa da Moustapha Haouari, Salma Eddlimi da Hassan Ben Badida.
Jahilya | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2018 |
Asalin suna | الجاهلية |
Asalin harshe | Moroccan Darija (en) |
Ƙasar asali | Moroko |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 94 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Hicham Lasri (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Hicham Lasri (en) |
'yan wasa | |
Malek Akhmiss (en) | |
Tarihi | |
Kyautukar da aka karba
| |
Nominations
| |
External links | |
Labarin Fim
gyara sasheFim ɗin yana ba da labarin wasu gungun mutane ne a shekarar 1996 lokacin da sarkin Moroko a wancan lokaci Hassan II ya soke bikin Sallah. Lutfi ya sami amnesia kuma Mounir ya ki amincewa da dangin yarinyar da yake so ya aura. Kungiyar ta kuma haɗa da wani yaro da bai fahimci dalilan soke taron ba da kuma wani da ke son kashe kansa.
Sakewa
gyara sasheJahilya ya fara a bikin fina-finai na kasa da kasa na Berlin na 68, wanda ke nuna fim na shida na Lasri da ya shiga cikin shekaru takwas.[1][2] Ya bayyana a shekarar 2018 Cairo International Film Festival, An haska shi a Horizons of New Arab Cinema Competition.[3][4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Jahilya". www.berlinale.de.
- ↑ "Refugees and Trump's America rule 2018 Berlin Film Festival". Middle East Eye.
- ↑ "The Six: Films to be screened at the Cairo International Film Festival". Arab News. Nov 21, 2018.
- ↑ "40th Cairo International Film Festival". www.sis.gov.eg.