Jadwiga Łopata, manomiya ce mai ƙwazo wanda take zaune kusa da Cracow, a Kasar Poland. An ba ta kyautar Goldman Environmental Prize a shekara ta 2002, saboda ayyukanta kan kare karkara. Kuma ita ce ta kirkiro da kuma kasancewa darakta ta Kungiyar Kasashen Duniya don Kare Kasar Poland (ICPPC).[1][2]

Jadwiga Łopata
Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa Poland
Karatu
Harsuna Polish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ecologist (en) Fassara da environmentalist (en) Fassara
Kyaututtuka

Łopata aka bayar da Polish Cross na yabo a shekara ta 2009.

Manazarta gyara sashe

  1. Goldman Environmental Prize: Jadwiga Lopata Archived 2007-12-04 at the Wayback Machine (Retrieved on November 10, 2007)
  2. "Jadwiga Łopata". elfaro.net (in Harshen Polan). Retrieved 7 March 2019.

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe