Jade Mayne (an haife ta a ranar 11 ga watan Mayu shekara ta 1989) 'yar wasan hockey ce ta Afirka ta Kudu a tawagar Afirka ta Kudu.[1]

Jade Mayne
Rayuwa
Haihuwa 11 Mayu 1989 (35 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a field hockey player (en) Fassara

Ta shiga Gasar Cin Kofin Duniya ta Hockey ta Mata ta 2018.[2][3]

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. 2018 Commonwelath Games profile
  2. "SA Women's Hockey Squad named for the Vitality Hockey Women's World Cup". sahockey.co.za. 7 June 2018. Archived from the original on 12 June 2018. Retrieved 19 April 2024.
  3. "Hockey Women's World Cup 2018: Team Details United States". FIH. p. 14.