Jacob Oboreh
Jacob Snapps Oboreh Farfesa ne na Najeriya na Bincike da Gudanarwa wanda ya kasance tsohon Rector na Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Delta, Ozoro[1][2] kuma Mataimakin Shugaban Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Delta, Ozoro.[3]
Jacob Oboreh | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Ya kasance Rector na Delta State Polytechnic, Ozoro daga shekara ta 2012 har wa'adinsa ya Kare a shekara ta 2017.[4][5]
Sana'a
gyara sasheA ranar 26 ga watan Afrilun 2021, Gwamna Ifeanyi Okowa ya nada Oboreh a matsayin majagaba mataimakin shugaban jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Delta, Ozoro.[3][6]
Rayuwa ta sirri
gyara sasheJacob Oboreh ya auri Justina Oboreh wacce kwararra ce a fannin Gudanarwa a Jami’ar Jihar Delta, Abraka, kuma sun samu Yaya.[7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.vanguardngr.com/2013/03/delta-poly-rector-vows-to-expel-cultists/
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2017/02/delta-poly-rector-warns-cultism/
- ↑ 3.0 3.1 https://www.vanguardngr.com/2021/04/breaking-okowa-appoints-vice-chancellor-for-3-new-delta-varsities/
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2017/04/pomp-prof-job-akpodiete-takes-delta-poly-rector/
- ↑ https://reformeronline.com/ozoro-poly-oboreh-hands-over-mantle-to-new-rector/
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2021/04/egbo-hails-oborehs-appointment-as-pioneer-vc-of-ozoro-university/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-28. Retrieved 2023-03-28.