A cikin shekarar 2011 Ayeni ya zama chiyaman na bankin Skye[1] wanda aka kirkira a cikin shekarar 2005 lokacin da bankin kasuwanci 5 (harda bond Bank wanda shi ayeni ya yi shi a cikin shekarar 2000) wadanda suka hada suka kirkiri da kudin da suka naira Biliyan daya a cikin shekarar 2007 Ayeni ya zama shine mai babbar shaya da kuma mataimakin chayaman na Aso savings and loans

Ayeni yayi makarantar gaba da sikandiren shi a baptist econdary school iya-bede in ijumu A jahar kogi tsakanin shekarar 1981-1985 sai kuma ya wuce kwara State Polytechnic ilorin a cikin jahar kwara. a cikin shekarary 1987 ya samu shiga Ahmadu bello University Zariya ya karanta lauya ya gama a cikin shekarar 1990

Ayeni dan yaren yaruba ne kuma yana jin hausa da English sosai

INDA YA KWARE

gyara sashe

yayi mataimakin Chiyaman a Nigerian bar Association a Ikeja Branch mamba ne a International Bar Association

RECOGNITION

gyara sashe

Inda aka fi sanin shi wurin bada gudummuwar shi don ci gaban tattalin arziki nigeria Achivers Academy sun bashi lambar yabo ta dacta na science a kan Gudanarwar kasuwanci[2]

AIKIN SA KAI

gyara sashe

Ayeni shi keda Oluwatoyin Ayeni Educational Foundation wadda aka yi a cikin shekarar 1999 wadanda suke ba hazikan dalibai guda 25 a kowace shekara sikolaship wadanda suka fito daga karamar hukumar su

MANAZARTA

gyara sashe
  1. "Board appoints Mr Olatunde Ayeni as new chairman" (Press release). Skye Bank. Archived from the original on 2014-10-13
  2. https://www.manpower.com.ng/people/16515/john-olatunde-ayeni