Iyam Friday (an haifeshi ranar 1 ga watan Disamba, 1989 a Kaduna) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya, wanda a halin yanzu yake bugawa ƙungiyar FC Viikingit leda. [1]

Manazarta gyara sashe