Itto titrit
Itto titrit ( taken Faransanci: L'etoile du matin ) fim ne da aka shirya shi a shekarar 2008 na Morocco wanda Mohamed Abbazi ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1][2][3][4][5] An nuna shi a karo na 10 a bikin fina-finai na ƙasa da aka gudanar a Tangier, da kuma a Aljeriya da kuma a Doha.[6]
Itto titrit | |
---|---|
Asali | |
Ƙasar asali | Moroko |
Characteristics | |
External links | |
Specialized websites
|
'Yan wasa
gyara sashe- Nisrine Fouad
- Amina Jebor
- Sidi Moh Chakri
- Mustapha Qaderi
- Hadda Ouabou
- Sadiya Ibouda
Manazarta
gyara sashe- ↑ "filmnat9". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-19.
- ↑ "Films | Africultures : Itto Titrit". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-19.
- ↑ "Itto Titrit". Doha Film Institute (in Turanci). Retrieved 2021-11-19.
- ↑ ""Itto Titrit", votre long-métrage de ce dimanche, à regarder en fin de soirée". 2M (in Faransanci). Retrieved 2021-11-19.
- ↑ MATIN, LE. "Le Matin - Le film et la langue amazighs à l'honneur". Le Matin (in Faransanci). Retrieved 2021-11-19.
- ↑ Alami, Rachida. "Itto Titrit et Oulmouloud se distinguent à Tizi Ouzzou". Libération (in Faransanci). Retrieved 2021-11-19.