Itikafi yana nufin keɓantacce a cikin Masallaci ko a gida da niyyar sadaukar da lokacinka kawai ga bautar Allah SWT.[1]

Lokacin da ake shiga

gyara sashe

Sunnat-al-Muaqidah (Sunnah ce ake kwadaitar a yi) zama a Itikafi a cikin kwanaki 10 na karshen watan Ramadan. Mutum zai iya yin Itikafi bayan faduwar rana 20 ga Ramadan, sannan ya kare idan an ga wata na Idi. Haka Sunnah ta tsaya idan watan Ramadan ya kasance kwanaki 29 ko 30.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. https://www.islamicfinder.org/news/all-you-need-to-know-about-itikaf/