Islamiyya
Islamiyya kalmar "islamiyya" ta samo asali daga kalmar larabci ta "Islam". Manufar makarantun Islamiyya ita ce koyar da musulmai. Musulmai yadda ake karantawa da rubuta Alkur'ani mai girma.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.