Islamic Culture ko al'adar musulmi yana nufin mai-mai ta al.adun musulunci dasuka gabata.


Al'ada ta musulunci kusan ta hada ta dukkann wata koyarwa ta addinin islama a yankin musulmai, akan kuma samu banbance na fahimta a tsakanin musulmai wurin gudanar da ita wannan al'ada ta musulunci.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://www.economist.com/international/2013/05/04/minds-unmade