Isa Bassu
Rayuwa
Haihuwa 10 Oktoba 1998 (26 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Ƴan uwa
Ahali Imam Bassu
Karatu
Harsuna Abzinanci
Larabci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Isa Bassu
Rayuwa
Haihuwa 10 Oktoba 1998 (26 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Ƴan uwa
Ahali Imam Bassu
Karatu
Harsuna Abzinanci
Larabci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Issam Bassou (an haife shi a ranar 10 ga watan Oktoba Shekarar 1998) ɗan wasan judoka ne na kasar Moroko. Ya lashe lambobin zinare a wasannin Afirka na shekarar 2019 da kuma gasar Judo ta Afirka ta shekarar 2018 a bangaren maza–60 kg. [1] [2] Dan uwansa Imad Bassou shima ɗan wasan judoka ne. [3]

A cikin shekarar 2020, ya lashe lambar azurfa a gasar tseren kilo 60 na maza a gasar Judo ta Afirka ta shekarar 2020 da aka gudanar a Antananarivo, Madagascar.[4]

A gasar Judo ta nahiyar Afirka na shekarar 2021 da aka gudanar a Dakar, Senegal, ya lashe lambar zinare a gasar tseren kilo 60 na maza.[5]

Ya lashe daya daga cikin lambobin tagulla a gasar tseren kilo 60 na maza a gasar Mediterranean ta shekarar 2022 da aka gudanar a Birnin Oran, kasar Algeria.[6]

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Issam Bassou at the International Judo Federation

Issam Bassou at JudoInside.com

Issam Bassou at AllJudo.net (in French)

Issam Bassou at The-Sports.org


Manazarta

gyara sashe
  1. Issam BASSOU. IJF.org
  2. Issam Bassou, Judoka. JudoInside
  3. Le Matin - La barre était trop haute pour les judokas marocains
  4. Pavitt, Michael (17 December 2020). "Whitebooi retains title as African Judo Championships begins in Madagascar" . InsideTheGames.biz . Archived from the original on 17 December 2020. Retrieved 17 December 2020.
  5. Rowbottom, Mike (21 May 2021). "Giantkiller Samy falls in final at 2021 African Judo Championships in Dakar" . InsideTheGames.biz . Retrieved 21 May 2021.
  6. "Judo Results Book" (PDF). 2022 Mediterranean Games . Archived from the original (PDF) on 4 July 2022. Retrieved 4 July 2022.