Injiniyan software
injiniya na software shine hanyar injiniya don Ci gaban da gyran software.[1][2]Wani mai gyra, wanda ake kira Injiniyan software, yana amfani da Tsarin ƙirar injiniya don gyra software da haɓaka ta.
Injiniyan software | |
---|---|
technical sciences (en) , academic major (en) , academic discipline (en) , specialty (en) , field of study (en) da economic sector (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | systems engineering (en) da computer science (en) |
Bangare na | information technology (en) da systems engineering (en) |
Tarihin maudu'i | history of software engineering (en) |
Gudanarwan | software engineer (en) da research software engineer (en) |
Amfani wajen | organizational engineering (en) da information engineering (en) |
Nada jerin | Outline of software engineering (en) |
Kalmomin mai tsarawa da mai tsarawa sun mamaye Injiniyan software, amma suna nuna kawai fasalin gini na aikin injiniyan software na yau da kullun.[3]
Injiniyan software yana amfani da Tsarin ci gaban software, [1] wanda ya suka haɗa da ma'anar ta aiwatar da ita gwajin ta gudanar da ita kiyaye tsarin software da kuma kirkirar tsarin ci gaban Software din da kanta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Abran et al. 2004
- ↑ ACM (2007). "Computing Degrees & Careers". ACM. Retrieved 2010-11-23.
- ↑ "Programmers: Stop Calling Yourselves Engineers". The Atlantic. 5 November 2015.