Injaka Dam, wanda kuma aka rubuta Inyaka Dam, wani dam ne mai cike da ƙasa da ke kan kogin Ngwaritsane, kusa da Bushbuckridge, Mpumalanga, Afirka ta Kudu . An kafa shi a shekarar 2001 kuma babban manufarsa shi ne adana ruwa don amfanin ban ruwa. An sanya yuwuwar haɗarin dam ɗin a matsayin babban al'amari na uku (3).

Injaka Dam
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaAfirka ta kudu
Province of South Africa (en) FassaraMpumalanga (en) Fassara
Coordinates 24°53′04″S 31°05′05″E / 24.8844°S 31.0847°E / -24.8844; 31.0847
Map
History and use
Opening2002
Karatun Gine-gine
Tsawo 53 m
Service entry (en) Fassara 2002

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin tafki da madatsun ruwa a Afirka ta Kudu
  • Jerin sunayen koguna na Afirka ta Kudu

Manazarta gyara sashe