Ines Jaouadi (an haife shi a ranar 15 ga watan Satumbar shekara ta 1989) ɗan wasan kwallon hannu ne na ƙasar Tunisia na ASF Teboulba da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunisia .

Ines Jaouadi
Rayuwa
Haihuwa 15 Satumba 1989 (34 shekaru)
ƙasa Jordan
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Ta shiga gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta duniya a shekarar 2011 a Brazil . [1][2]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "XX Women's World Championship 2011; Brasil – Team Roster Tunisia" (PDF). International Handball Federation. Archived from the original (PDF) on 26 December 2011. Retrieved 11 December 2011.
  2. "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Tunisia" (PDF). IHF. Archived from the original (PDF) on 7 December 2013. Retrieved 7 December 2013.