Ikembara

Gari a Jihar Imo, Nijeriya

Ikembara ƙauye ne a kudu maso gabashin Najeriya. Haka kuma, ƙauyen na kusa da birnin Owerri a ƙaramar hukumar Ikeduru.

Ikembara

Wuri
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci