Ikechukwu Amaechi (an haife shi a ranar 26 Janairu, shekara ta 1967) ɗan jaridane na ƙasar Najeriya, ya kasance marubuci, marubuci kuma ɗan kasuwa. Shi ne wanda ya kafa "The Niche", kungiyar buga jaridu ta kan layi.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe