Ijewuru
fim na Najeriya
Ijewuru fim ne na wasan kwaikwayo na Najeriya wanda akai a game da gasa ta abinci . Ya ƙunshi 'yan wasan kwaikwayo Baba Tee da Eniola Badmus . Babatunde Bernard Tayo ne ya rubuta da shi. [ana buƙatar hujja][<span title="This claim needs references to reliable sources. (July 2022)">citation needed</span>]
Kyaututtuka da gabatarwa
gyara sasheA cikin shekara 2012 Best of Nollywood Awards (BON), an zabi fim ɗin don fim ɗin Comedy na Shekara . Bugu da ƙari, an zabi Badmus a matsayin 'yar wasan kwaikwayo mafi kyau na Yoruba. an kuma zabi fim ɗin don ya zama Mafi kyawun Fim na Comedy a Kyautar Kwalejin Yoruba Movies Academy Awards (YMAA) a shekarar 2014. [1]