Ignace deen hospital Asibitin Ignace Deen (Hopital Ignace Deen) asibiti ne a cikin Conakry, a ƙasar Guinea wanda aka gina a lokacin mulkin mallaka. Asibitin yana kusa da Gidan Tarihi na Ƙasa.[1]

Manazarta

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Ignace_Deen_Hospital#cite_note-Auzias-1