Ibrahim Naʼiddah (1953 – 29 Janairu shekara ta 2022) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya wakilci Gusau ta Gabas a Majalisar Dokokin Jihar Zamfara har zuwa rasuwarsa.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Ibrahim Na'iddah, Zamfara lawmaker, dies at 68". TheCable (in Turanci). 2022-01-29. Retrieved 2022-08-08.