Humaira Zaheer yar wasan kwaikwayo ce a kasar Pakistan ce. An san ta da rawar da ta taka a wasan kwaikwayo Bharosa Pyar Tera, Hiddat, Log Kya Kahenge, Shehr-e-Malal da Sehra Main Safar.

Humaira Zaheer
Rayuwa
Haihuwa Lahore, 8 Satumba 1977 (46 shekaru)
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm8301183

Rayuwarta na farko gyara sashe

An haifi Humaira a ranar 8 ga watan Satumba shekarata alif dari tara da sittin 1960 a Lahore, Pakistan. Ta kammala karatunta a Jami'ar Lahore.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe