Hulda Stumpf
Hulda Jane Stumpf tayi rayuwa daga goma ga watan Janairu ta shekarar alif dubu ɗaya da ɗari takwas da sittin da bakwai zuwa uku ga watan Janairu ta shekarar alif ɗari tara da talatin. Ba'amurkiya mai bin addinin kiristanci wadda aka kasheta a gidanta dake kusa da tashar Africa Inland Mission dake garin Kijabe dake ƙasar Kenya inda tayi aiki a matsayin sakatariya kuma shugaba.[1]
Hulda Stumpf | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 10 ga Janairu, 1867 |
Mutuwa | 3 ga Janairu, 1930 |
Yanayin mutuwa | kisan kai (asphyxia (en) ) |
Sana'a | |
Sana'a | missionary (en) |