Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta Uganda

Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta Uganda (UHRC) Hukumace da take aiki don saka idanu da inganta haƙƙin ɗan adam a kasar Uganda. UHRC kungiya ce da aka kirkireta a karkashin Kundin Tsarin Mulki na shekarar 1995 Mataki na 51 a karkashin Dokar Hakki da aka samu a Babi na hudu na Kundin Tsarin mulki. Kungiyar ta dogara ne akan Ka'idodin Paris waɗanda ke jagororin kafa Cibiyar kare hakkin dan adam ta kasa. An bayyana aikinta ne a Mataki na 52 na Kundin Tsarin Mulki.[1]

Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta Uganda
Hukumar kare hakkin ɗan Adam
Bayanai
Farawa 1995
Ƙasa Uganda
Mamba na Consortium of Uganda University Libraries (en) Fassara
Shafin yanar gizo uhrc.ug
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Government of Uganda (November 2019). "Uganda Human Rights Commission: A Public Agency, Also Called UHRC". Kampala: Ask Your Government Uganda. Retrieved 24 November 2019.