Hukumar Ƙwallon Raga ta Aljeriya
Hukumar Ƙwallon Raga ta Aljeriya (FAVB) ( Larabci: الاتحادية الجزائرية للكرة الطائرة ), ita ce hukumar kula da wasan kwallon raga a Algeria tun 1962.[1]
Hukumar Ƙwallon Raga ta Aljeriya | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | sports governing body (en) |
Ƙasa | Aljeriya |
Mulki | |
Hedkwata | Aljir |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1962 |
afvb.org |
Tarihi
gyara sasheHukumar FIVB ta sami karbuwa daga 1962 kuma memba ne na Kungiyar Kwallon Kafa ta Afirka .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.