Hotspot Ecosystems Bincike akan Margin Tekun Turai
Hotspot Ecosystems Research on Margins of European Seas, ko HERMES, wani shirine na ƙasa da ƙasa da yawa, daga Afrilu 2005 zuwa Maris 2009, wanda yayi nazarin halittu masu zurfi na teku tareda zurfin teku na Turai.
Hotspot Ecosystems Bincike akan Margin Tekun Turai | |
---|---|
research project (en) | |
Bayanai | |
Described at URL (en) | cordis.europa.eu… |
Shirin HERMES ya samu tallafi daga Tsarin Mulki na shida na Hukumar Tarayyar Turai, kuma shi ne wanda ya gabaci aikin HERMIONE, wanda ya fara a cikin Afrilu 2009.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.