Hoto
Hoto wani sura ne dake bayyana siffar wani abu a zahiri, ana amfani da hoto domin isar da sako zuwa ga wanda ya ga hoton,
photography | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | two-dimensional visual artwork (en) , record (en) , Hoto, visual work (en) da document (en) |
Suna a Kana | フォト |
Captured with (en) | kyamara |
Has cause (en) | photographing (en) |
Fabrication method (en) | hoto |
Hashtag (en) | photo |
Record of (en) | Haske |
NCI Thesaurus ID (en) | C86035 |
Mallaka
gyara sashegalibi a hoto daukar sa akeyi ta hanyan amfani da na'uran daukan hoto ko yin zane, wanda yayi daya daga cikin wadannan shine ke da iko cikakke akan hotan, saboda hakane a Wikimedia Commons ba'a saka hoto sai in hotan ya zamto mallakin ka kane, wato naka ne bana waninka bane, mallakan Hoto shi ake ce ma Copy right da turanci, rashin mallakan hoto kuma shi ake cema Copy right Violation, matukar kana so kasaka hoto a Wikimedia commons don ayi amfani dashi a shafukan Wikpedia dole ne yazamto cewa hoton naka ne, wato kaine ka dauka hotan da na'uran daukan hoto ko kuma ka zana hotan da kanka, yin hakan zai baka daman samu Copy Right akan hoton, amman idan hotan ba naka bane to baka da cikakken iko akan saka hotan a Wikimedia Commons domin amfani dashi a shafukan Wikipedia.duba Copy Right.
Cin zarafi
gyara sasheHoto mallakan sa ake yi ta hanyan dauka da na'ura k1o kuma zanawa
Hoton gandu
gyara sasheAkwai hotunan da ba naka bane amman zaka iya saka su a Wikimedia, a bisa hujjan cewar mai Copy Rigt din Hotan ya bada hotunan kyauta ga mutane domin amfanun su. Ko kuma hotuna da sukayi shekara 50 da daukan su ko zana su, kaman hotunan Abubakar Tafawa Balewa ko Ahmadu Bello Sardauna, kaga hotunan sun kai shekaru 50 da daukan su, saboda haka suna abin bature yake cema Public Domain, wato Kayan Gandu in bahaushe. Asalin hotuna dukkan su ana girke su ne a Wikimedia Conmons, daga Wikimedia Commons ne ake dauko su ake saka su a shafukan Wikipedia.
Zane
gyara sasheHoton nakura
gyara sasheTakardan buga hoto
gyara sasheAmfani
gyara sasheKasuwanci
gyara sasheAddini
gyara sasheIlimi
gyara sasheSadarwa
gyara sasheHotuna
gyara sashe-
Hoton wani sanye da Takunkumi
-
Hoton da'aka dauka da nakura a kasa Belgiyum
-
Hoton Garin New york da daddare.
-
Hoto mai aditin wanda aka yi shi da nakura
-
Hotan wanda aka hada da nakuran komputa
-
Hotan masallaci
-
Hoton Kyanwa/Mage