Honda Odyssey
Honda Odyssey na iya komawa ga motoci guda uku da Honda ke ƙerawa. Acikinsu akwai motar iyali wato wadda ake cewa family car.
Honda Odyssey | |
---|---|
Wikimedia disambiguation page (en) | |
Bayanai | |
Manufacturer (en) | Honda (mul) |
- Honda Odyssey (minivan), alama ce ta nau'ikan ƙananan motocin Honda daban-daban guda biyu don kasuwanni daban-daban
- Honda Odyssey (ATV), abin hawa na gaba ɗaya (1977-1989)
- Honda Odyssey (na kasa da kasa) wato global market, ana sayar da ita a Japan da yawancin sauran sassan duniya
- Honda Odyssey da take a Arewacin Amurka, ana siyar da shi a Arewacin Amurka da wasu kasuwanni