Hitjivirue Kaanjuka (an haife shi a ranar 29 ga watan Disamba 1987) ɗan wasan tseren Namibia ne wanda ya fafata a gasar tseren mita 200.[1]

Hitjivirue Kaanjuka
Rayuwa
Haihuwa 29 Disamba 1987 (36 shekaru)
ƙasa Namibiya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

A gasar cin kofin Afrika ta shekarar 2008 ya zo na biyar a tseren mita 100 kuma na bakwai a cikin tseren mita 200. Ya kuma taka leda a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2007 ba tare da ci gaba daga heat na farko ba.

Kaanjuka ya lashe lambar azurfa a tseren mita 4 × 100 a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2015, [2] tare da takwarorinsa Hatta Tjiviju, Dantago Gurirab da Jesse Urikhob. Lokacinsu na daƙiƙa 39.22 shine rikodin Namibia.

Manazarta gyara sashe

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Hitjivirue Kaanjuka Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Hitjivirue Kaanjuka at World Athletics