Hi Cousin!
Hi Cousim! ( French: Salut cousin! ) fim din barkwanci ne na Aljeriya a shekarar 1996 wanda Merzak Alouache ya jagoranta.[1] An zaɓi fim ɗin a matsayin shigarwar Aljeriya don baya da kyautar Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje a Kyautar Kwalejin 69th, amma ba a yarda da shi a matsayin wanda aka zaɓa ba.[2][3]
Hi Cousin! | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1996 |
Asalin suna | Salut cousin ! |
Asalin harshe |
Faransanci Larabci |
Ƙasar asali | Faransa, Beljik, Luksamburg da Aljeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
During | 98 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Merzak Allouache (mul) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Merzak Allouache (mul) |
'yan wasa | |
Ann-Gisel Glass (en) Arno Chevrier (en) Cheik Doukouré (en) Gad Elmaleh (en) Jean Benguigui (en) Jo Prestia (en) Magaly Berdy (en) Malek Kateb (en) Mostéfa Djadjam (en) Xavier Maly (en) Guy Amram (en) Isaac Sharry (en) | |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Safy Boutella (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Faris |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
Ƴan wasa
gyara sashe- Gad Elmaleh a matsayin Alilo
- Messaoud Hattau a matsayin Mok (as Mess Hattou)
- Magaly Berdy a matsayin Fatoumata
- Ann-Gisel Glass a matsayin Laurence
- Jean Benguigui a matsayin Maurice
- Xavier Maly a matsayin Claude
Manazarta
gyara sashe- ↑ Sandra Brennan (2016). "Hi Cousin!". Movies & TV Dept. The New York Times. Baseline & All Movie Guide. Archived from the original on 9 March 2016. Retrieved 5 October 2015.
- ↑ Margaret Herrick Library, Academy of Motion Picture Arts and Sciences
- ↑ "39 Countries Hoping for Oscar Nominations". Academy of Motion Picture Arts and Sciences. 13 November 1996. Archived from the original on 9 February 1999. Retrieved 5 October 2015.