Herat [lafazi : /herat/] birni ne, da ke a cikin ƙasar Afghanistan. A cikin birnin Herat akwai kimanin mutane 436,300.

Globe icon.svgHerat
View of Herat in 2009.jpg

Wuri
Map
 34°22′26″N 62°10′45″E / 34.37385°N 62.179181°E / 34.37385; 62.179181
Ƴantacciyar ƙasaAfghanistan
Province of Afghanistan (en) FassaraHerat Province (en) Fassara
District of Afghanistan (en) FassaraHerat District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 556,205 (2020)
• Yawan mutane 3,889.55 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 143 km²
Altitude (en) Fassara 920 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Tsarin lamba ta kiran tarho 40
Birnin Herat.
Masallacin Jumma'a ko Masjid Jami,a birnin Herat.