Hello (fim, 2011)
Hello gajeren fim ɗin wasan kwaikwayo ne na Uganda wanda John Martyn Ntabazi ya ba da umarni kuma Usama Mukwaya ya rubuta. An yi fim ɗin a ƙarƙashin taron bita na MNFPAC kuma ya lashe mafi kyawun gajeren fim gabaɗaya. An fara hasashe nunin sa a 2011 Pearl Film Festival.[1] Shine shirin fim na farko da Usama, ya tsara shirin.
Hello (fim, 2011) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2011 |
Asalin harshe | Luganda (en) |
Ƙasar asali | Uganda |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | John Martyn Ntabazi (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Usama Mukwaya (en) |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
Yan wasan shirin
gyara sashe- Laura Kahunde a matsayin Rehema
- John Martyn Ntabazi
- Katushabe Siam
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Usama Mukwaya | Ugscreen - Ugandan Movies, Actors, Movie News". Archived from the original on 2014-05-04. Retrieved 2014-05-04.