Aya (Cyperus esculentus)

Aya
Conservation status

Least Concern (en) Fassara  (IUCN 3.1)
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderPoales (en) Poales
DangiCyperaceae (en) Cyperaceae
TribeCypereae (en) Cypereae
GenusCyperus (en) Cyperus
jinsi Cyperus esculentus
Linnaeus, 1753
Busahhen aya
shukan aya

Wani nau'in kayan marmari ne da ake samu daga bishiya. Ana cinta domin marmari ana yin kunu da ita, ana kuma soyata.

Aya