Hawally babban birni ne kuma cibiyar kasuwanci da yawancin kayayyaki masu alaƙa da kwamfuta a kasar Kuwait. Kafin yakin Gulf na farko, ya kasance da Palasdinawa da yawa, amma da yawa sun bar lokacin yakin da kuma bayan yakin. A halin yanzu, Hawally gida ne ga yawancin al'ummar Larabawa a Kuwait da suka hada da Masarawa, Siriyawa, Iraki da Lebanon. Hakanan gida ne ga Asiyawa da yawa da suka haɗa da Filipinos, Indiyawa, Nepalis, Bengal da Pakistan.

Hawally

Wuri
Map
 29°20′N 48°02′E / 29.33°N 48.03°E / 29.33; 48.03
Ƴantacciyar ƙasaKuwait
Governorate of Kuwait (en) FassaraHawalli (en) Fassara
Babban birnin
Hawalli (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara