Hauya wani suna ne na nau’in fartanya da’ake amfani dashi domin aikin gona.