HATSARIN H A S S A D A

Ita hassada Idan ana Maka to ka rinka murna saboda itace foundation na cigaba duk duniya ba'a taba cigaba ba Babu hassada, indai aka Maka kayi hakuri ka rike Allah to wannan shine gishirin matsawa gaba ba'a komawa baya shi Kuma Mai hassada hatsarin ta bazai ta bazai taba ci gaba ba, saboda ita hassada tun tarihin duniya Bata taba chanza hukuncin Allah ba.

PROF ISA ALI IBRAHIM PANTAMI

Hafizahullah