Hassan bin Omari, wanda aka fi sani da Makunganya (b 26th ga watan Nuwamba shekara ta 1895), daya daga cikin mutanen Makanjila Yao, yana daya daga cikin manyan masu cinikin hauren giwa da bayi da masu fashi a yanzu kudu maso gabashin kasar Tanzania, kuma ya kasance shugaban Mavuji. Bayan ya kai hari kan sojojin kasar Jamus masu mamayewa, sojojin kasar Jamus sun kama shi kuma sun rataye shi, tare da abokansa.

Hassan bin Omari
Rayuwa
Mutuwa 1895
Sana'a
Sana'a revolutionary (en) Fassara
Hassan bin Omari (wanda aka fi sani da Makunganya), a Hanun dama, Omari Muenda, a tsakiya da Jumbe hannu hagu
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe