Hasan and Na'ima (Template:Lang-arz;Hassan wa Nayima) .fim din wasan kwaikwayo ne na Masar a shekarar 1959 wanda Henry Barakat ya ba da umarni.  An shigar da shi cikin bikin fina-finai na kasa da kasa na Berlin na 9.[1]

Ƴan gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Hassan and Nayima". Film Affinity. Retrieved 7 May 2020.

Haɗin waje gyara sashe