Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 9,807,000 suke magana na yaren.
















=Manazarta=[1]

  1. Haryanvi language - Wikipedia