Harshen Soli
Soli yaren Bantu ne na Zambia. Yana daga cikin rukunin Botatwe, waɗanda ke zaune galibi a lardin Lusaka da Lardin Tsakiya tare da mutanen Tonga da Lenje.[2][3]
Harshen Soli | |
---|---|
'Yan asalin magana | 54,400 (1986) |
| |
Baƙaƙen boko | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
sby |
Glottolog |
soli1239 [1] |
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Soli". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ https://web.archive.org/web/20180203191542/http://goto.glocalnet.net/mahopapers/nuglonline.pdf
- ↑ https://books.google.com/books?id=_dQcIsFvkfwC