Harshen Nggwahyi
Nggwahyi (Ngwaxi, Ngwohi) ƙaramin yaren Chadi ne na Najeriya. Ana ɗaukar Nggwahyi a matsayin harshe mai barazana.
Nggwahyi | |
---|---|
Asali a | Nigeria |
Yanki | Borno State |
'Yan asalin magana | (2,000 cited 1995)[1] |
Tafrusyawit
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
ngx |
Glottolog |
nggw1242 [2] |
Linguasphere |
18-GBB-b |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Samfuri:Ethnologue18
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Nggwahyi". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.