Kpasam (Kpasham; Nyesam) harshen Adamawa ne na karamar hukumar Demsa, Jihar Adamawa, Najeriya .

Harshen Kpasam
Default
  • Harshen Kpasam
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3
Samu
Mutane zam
Harshe ɲé sàm
Ƙasa zam

Masu iya magana suna kiran yaren su Nyesam [ɲé sàm], ƙabilarsu Isam [ísàm], yankinsu kuma Asam [ásàm]. Ana magana da yaren Nyesam a ƙauyukan Kpasham, Dakli, da Dem. [1]

Kara karantawa gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Villa, Eveling. Nyesam Archived 2020-09-23 at the Wayback Machine. AdaGram.

Template:Adamawa languages