Harriet Boniface (an Haife ta 26 ga Janairu 1993) ƴar wasan Judoka ce ta ƙasar Malawi, tana wakiltar Malawi a wasan Judoka na duniya a rukun nauyin (48) kg). Ta fafata a gasar matasa na Zone 6, inda ta lashe lambar tagulla, [1] da kuma gasar wasannin Afirka ta 2019 . [2]

Harriet Boniface
Rayuwa
Haihuwa 2 ga Janairu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Malawi
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Boniface ita ce ƴar wasan Judoka ta farko ta Malawi da ta cancanci shiga gasar Olympics kuma ta fafata a wasannin Tokyo na shekarar 2020 . [3] [4] Gasa a cikin 48 kg, ta yi rashin nasara a hannun Gabrielle Chibana ta Brazil a zagaye na 32.

Kauyenta shine Chikowi, gundumar Zomba . [1]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "Harriet Boniface". MOC.org.mw. Malawi Olympic Committee. Retrieved 9 July 2021.
  2. Mlanjira, Duncan (15 August 2019). "Team Malawi judo first to leave for All Africa Games in Morocco". Malawi Nyasa Times. Retrieved 9 July 2021.
  3. Malidadi, Mphatso (26 June 2021). "Boniface to compete at Olympics". Malawi Times. Archived from the original on 27 March 2023. Retrieved 14 April 2024.
  4. "12 Malawian officials escort five athletes to Olympics". Malawi 24. 7 July 2021. Retrieved 9 July 2021.