Hari a Ofishin Yaɗa Labarai na Jihar Enugu, 2014

Hari a ofishin yaɗa labarai a Najeriya

An kai harin ne a ranar 5 ga watan Yunin shekarar 2014 a jihar Enugu, inda kimanin ƴan kungiyar fafutukar kafa ƙasar Biafra Biafra Zionist Federation, su 13 suka kai wa ofishin yaɗa labarai na jihar Enugu (ESBS) hari a ƙoƙarin da suke na sanar da jama’a a gidajen rediyo da talbijin na ayyana ƴanncin kai na ƙasar Biafra.[1][2]

Hari a Ofishin yaɗa labarai a Jihar Enugu, 2014
attack (en) Fassara
Bayanai
Kwanan wata 5 ga Yuni, 2014
Perpetrator (en) Fassara Biafra Zionist Front
Wuri
Map
 6°30′N 7°30′E / 6.5°N 7.5°E / 6.5; 7.5

Wai-wa-ye

gyara sashe

Tun bayan rashin nasarar Biafra a ƙarshen yakin basasar Najeriya, ana ta samun tarzoma a wasu lokuta a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya. Ƙungiyar fafutukar neman kafa ƙasar Biafra (BZF) da kungiyar fafutukar tabbatar da kafa kasar Biafra (MASSOB) sun kasance mafi farin jini a yankin.

Wasu jami’an ESBS ne suka sanar da rundunar ƴan sandan Najeriya cikin gaggawa a isar ‘yan bindigar. Nan take NPF ta mayar da martani inda ta kashe wani dan ƙungiyar tare da kame sauran a wani harbe-harbe da aka shafe sa’oi da dama ana yi. Shugaban tawagar sojojin Najeriya ya samu rauni sosai a lokacin da lamarin ya faru.[3][4]

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Tony Edike (2014-06-06). "Pro-Biafra Group bid to seize Enugu Radio and TV station foiled". vanguardngr.com. Retrieved 11 July 2014.
  2. "BZF attempts to seize Enugu Radio Station". akpraise.com. Archived from the original on 15 July 2014. Retrieved 11 July 2014.
  3. Emmanual Uzordinma (5 July 2014). "Biafra Group attempt to seize Enugu Radio, TV station. Kills Police officer". dailypost.ng. Retrieved 11 July 2014.
  4. IHUOMA CHIEDOZIE (5 July 2014). "Two Killed in an attempt to declare Biafra in Enugu". punchng.com. Archived from the original on 6 June 2014. Retrieved 11 July 2014.