Harfa
Harfa itace "grapheme" (baƙi na rubutu) dake a yanayin baƙi na rubutu. Yana daukan ma'ana na yanayin dake wakiltar ƙaramin bangare na sautin magana. Haruffa na daidai da phoneme acikin magana ta yare spoken form of the language.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
grapheme (en) ![]() ![]() |
Bangare na |
digraph (en) ![]() ![]() |
Amfani wajen |
alphabetic writing system (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |

Siffar rubutunsa a wasu harsunan da ake rubutawa, ana kiransu da "syllabogram" (wanda ke nuna syllable) ko logogram(wanda shi kuma ke nuna kalma ko phrase).