Harbin
Harbin (lafazi : /harbin/) birni ne, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Sin. Harbin yana da yawan jama'a 5,115,000, bisa ga jimillar 2010. An gina birnin Harbin a karni na sha biyu bayan haifuwan annabi Issa.
Harbin | |||||
---|---|---|---|---|---|
哈尔滨 (zh) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Sin | ||||
Province of China (en) | Heilongjiang (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Babban birni | Songbei District (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 10,635,971 (2010) | ||||
• Yawan mutane | 200.39 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Heilongjiang (en) | ||||
Yawan fili | 53,076.48 km² | ||||
Altitude (en) | 150 m-118 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar | Nikolay Sviyagin (en) | ||||
Ƙirƙira | 1898 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Q106967276 | ||||
• Gwamna | Sun Zhe (en) (ga Janairu, 2018) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 150000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0451 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | harbin.gov.cn |
Hotuna
gyara sashe-
Harbin
-
Hedkwatar wata ma'aikata a birnin
-
Birnin Harbin
-
Harbin
-
Jama'a na wal-wala a birnin
-
Harbin Chaina
-
Wani nau'in abincin mazauna birnin
-
Birnin Harbin, an dauki hoton daga Sama
-
Harbin
-
Tashar jirgin Ruwa ta birnin