Hanzari dai ana nufin sauri kamar ace ka Hanzarta koku ma ace akai azama kaje wajencen duk suna nufin yin sauri.

Misali

Hanzarta kadebo ruwa

Sauri ka debo ruwa