Hanover
Hanover [lafazi : /hanover/] birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin Hanover akwai mutane 532,163 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Hanover a karni na sha uku bayan haifuwan annabi Issa. Stefan Schostok, shi ne shugaban birnin Hanover.
Hanover | |||||
---|---|---|---|---|---|
Hannover (de) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Jamus | ||||
Federated state of Germany (en) | Lower Saxony | ||||
District of Lower Saxony (en) | Hanover region (en) | ||||
Babban birnin |
Lower Saxony Principality of Calenberg (en) Electorate of Hanover (en) (1692–) Kingdom of Hanover (en) (1814–1866) Province of Hanover (en) (1866–1946) Hanover region (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 548,186 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 2,685.21 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 204.15 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Leine (en) , Ihme (en) , Maschsee (en) da Mittelland Canal (en) | ||||
Altitude (en) | 55 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Gehrden (en) Ronnenberg (en) Garbsen (en) Langenhagen (en) Isernhagen (en) Lehrte (en) Sehnde (en) Laatzen (en) Hemmingen (en) Seelze (en) Devese (en) Hemmingen-Westerfeld (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Belit Onay (en) (22 Nuwamba, 2019) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 30159–30659 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 511 | ||||
NUTS code | DE921 | ||||
German regional key (en) | 032410001001 | ||||
German municipality key (en) | 03241001 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | hannover.de | ||||
Yankin biranen anover ya ƙunshi garuruwan Garbsen, Langenhagen da Laatzen kuma yana da yawan jama'a kusan 791,000 (2018). Yankin Hanover yana da kusan mutane miliyan 1.16 (2019) [1].
Garin ya ta'allaka ne a mahaɗin Kogin Leine da yankinsa na Ihme, a kudu na Yankin Arewacin Jamus, kuma shine birni mafi girma a cikin Hannover – Braunschweig – Göttingen – Wolfsburg Metropolitan Region. Shi ne birni na biyar mafi girma a yankin Yaren Low Jamus bayan Hamburg, Dortmund, Essen da Bremen [2].
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
gyara sashe-
Stadtwerke Hannover
-
Martin-Luther-Denkmal
-
Neues_Rathaus_Hannover_2013
-
Hannover_Blick_Neues_Rathaus_01
-
Marketchurchhannover
-
House_Ziegelstrasse_Hanover_Germany
-
Wohnhaus-South-Street-Hanover-New-Hampshire-05-2018b
-
Wohnhaus-Lebanon-Street-Hanover-New-Hampshire-05-2018
-
Toyota_Camry_art_car_Main_Street_downtown_Hanover_NH_September_2015_front
-
Luftbild_Hannover_Rathaus
-
Gartenstadt_Kleefeld_Hanover_Germany_02
-
Ramunto's_Brick_&_Brew_Pizzeria_downtown_Hanover_NH_October_2017